Kayatattun Hotunan Afrika na mako 27 Mayu-2 Yuni 2022: Wasan jirgi da gunki da fina-finai

An wallafa

Wasu daga cikin zaɓaɓɓun hotuna daga Afrika da na ƴan Afrika daga wasu sassan duniya.

Short presentational grey line
Wata ƴar makarantar sakandire ƴar ƙasar Ghana kenan Annie-Lois Ama Serwaa Acheamong ke kammala gasar haɗa kalmomi a Maryland da ke Amurka a ranar Talata
Bayanan hoto, Wata ƴar makarantar sakandire ƴar ƙasar Ghana kenan Annie-Lois Ama Serwaa Acheamong ke kammala gasar haɗa kalmomi a Maryland da ke Amurka a ranar Talata
Wasu baƙi ne ke ɗaukar hoto samfarin ɗauki da kanka a ranar Asabar a yayin wani wurin wasan sojojin saman Kenya...
Bayanan hoto, Wasu baƙi ne ke ɗaukar hoto samfarin ɗauki da kanka a ranar Asabar a yayin wani wurin wasan sojojin saman Kenya...
1px transparent line
Matuƙan jirgin saman Afrika Ta Kudu kenan ke wasa da jirgi a Nairobi
Bayanan hoto, Matuƙan jirgin saman Afrika Ta Kudu kenan ke wasa da jirgi a Nairobi...
Haka kuma sojojin da ke durowa daga jirgin sama suna nasu atisayen...
Bayanan hoto, Haka kuma sojojin da ke durowa daga jirgin sama suna nasu atisayen......
1px transparent line
Haka kuma ga jama'a sun ɗaga kai suna kallo cikin mamaki.
Bayanan hoto, Haka kuma ga jama'a sun ɗaga kai suna kallo cikin mamaki.
Ba da daɗewa ba, an yi baje kolin wani gunki a Giza da ke Masar...
Bayanan hoto, Ba da daɗewa ba, an yi baje kolin wani gunki a Giza da ke Masar...
Masana suna kyautata zaton wannan gunkin ya kai shekara 2,500.
Bayanan hoto, Masana suna kyautata zaton wannan gunkin ya kai shekara 2,500.
Assia Hussein, wadda ke jagorantar ƙungiyar mata masu haƙo ma'adinai a Tanzania kenan ke duba irin gwala-gwalan da aka tono a kasuwar Geita a ranar Asabar.
Bayanan hoto, Assia Hussein, wadda ke jagorantar ƙungiyar mata masu haƙo ma'adinai a Tanzania kenan ke duba irin gwala-gwalan da aka tono a kasuwar Geita a ranar Asabar.
Yadda aka yi baje kolin hotunan raguna da masu su a Dakar babban birnin Senegal a ranar Laraba.
Bayanan hoto, Yadda aka yi baje kolin hotunan raguna da masu su a Dakar babban birnin Senegal a ranar Laraba.
A ranar Asabar, an ga masu rawa da dama a lokacin da ake taron rufe bikin kaɗe-kaɗe da kimiyya a birnin Alkahira na Masar.
Bayanan hoto, A ranar Asabar, an ga masu rawa da dama a lokacin da ake taron rufe bikin kaɗe-kaɗe da kimiyya a birnin Alkahira na Masar.
Kafin ranar, masu takalmin taya sun hau kan tituna a Port Said
Bayanan hoto, Kafin ranar, masu takalmin taya sun hau kan tituna a Port Said
Mafikizolo kenan ke wasa a Johannesburg a ɗaya daga cikin rangadin Wasan cin kofin duniya na FIFA.
Bayanan hoto, Mafikizolo kenan ke wasa a Johannesburg a ɗaya daga cikin rangadin Wasan cin kofin duniya na FIFA.
Yar ƙasar Somalia da Norway wato Rawdah Mohamed kenan ta isa wurin tantance fim ɗin "Mother And Son (Un Petit Frere)" a lokacin da ake gudanar da bikin fina-finai na 75 na Cannes Film Festival a kudacin Faransa a ranar 27 ga watan Mayun 2022.
Bayanan hoto, Yar ƙasar Somalia da Norway wato Rawdah Mohamed kenan ta isa wurin tantance fim ɗin "Mother And Son (Un Petit Frere)" a lokacin da ake gudanar da bikin fina-finai na 75 na Cannes Film Festival a kudacin Faransa a ranar 27 ga watan Mayun 2022.
Annabelle Lengronne (daga haggu) ita ce ta fito a matsayin uwa fim ɗin, inda Stephane Bak ya fito a matsayin babban ɗanta.
Bayanan hoto, Annabelle Lengronne (daga haggu) ita ce ta fito a matsayin uwa a fim ɗin, inda Stephane Bak ya fito a matsayin babban ɗanta.
Tunisia ta saka sunan wani layi da sunan ƴar fim Claudia Cardinale, wadda aka ga hotonta a lokacin buɗe taron.
Bayanan hoto, Tunisia ta saka sunan wani layi da sunan ƴar fim Claudia Cardinale, wadda aka ga hotonta a lokacin buɗe taron.
Lokacin gyaran ƙumba ne a ranar Laraba, a wani wurin gyaran kai da ke gefen titi a Legas da ke Najeriya...
Bayanan hoto, Lokacin gyaran ƙumba ne a ranar Laraba, a wani wurin gyaran kai da ke gefen titi a Legas da ke Najeriya...
Ana ɗaukar nunannen apricot a Masar a ranar Juma'a.
Bayanan hoto, Ana ɗaukar nunannen apricot a Masar a ranar Juma'a.
1px transparent line
Kunle Adeyanju ya kammala tafiyarsa ta kwana 40 inda ya shafe kilomita 12,000 tun daga Landan har Legas. Ya ce babbar matsalar da ya fuskanta ita ce ta ƙetara sahara inda ya ce wurin sai a hankali
Bayanan hoto, Kunle Adeyanju ya kammala tafiyarsa ta kwana 40 inda ya shafe kilomita 12,000 tun daga Landan har Legas. Ya ce babbar matsalar da ya fuskanta ita ce ta ƙetara sahara inda ya ce wurin sai a hankali
Magoya bayan ƙungiyar Morocco ta Wydad Casablanca ke goya wa kulob ɗinsu baya a gabannin gasar cin kofin nahiyar Afrika a ranar Litinin
Beninoise heptathlete Odile Ahouanwanou a lokacin gasar tsallen baɗake a Austria a ranar Asabar.
Bayanan hoto, Beninoise heptathlete Odile Ahouanwanou a lokacin gasar tsallen baɗake a Austria a ranar Asabar.
Haka kuma a ranar Talata a Czech Republic, Aminatou Seyni ƴar Jamhuriyyar Nijar ke murna tare da Gina Bass na Gambiya bayan murnar lashe tseren mita 200 na mata.
Bayanan hoto, Haka kuma a ranar Talata a Czech Republic, Aminatou Seyni ƴar Jamhuriyyar Nijar ke murna tare da Gina Bass na Gambiya bayan murnar lashe tseren mita 200 na mata.
1px transparent line

Duka waɗannan hotunan suna da haƙƙin mallaka.