Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 07/09/2024
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 07/09/2024
Taƙaitattu
- Kenya ta ayyana makokin kwana uku bayan mutuwar ɗalibai 17 a gobara
- Al'ummar Algeriya na zaɓen shugaban ƙasa
- Muna ɗaukar matakai masu tsauri ne don gina ƙasarmu- Tinubu
- 'Yan Indiya na zanga-zangar nuna adawa da kai musu hare-hare
- Mai magana da yawun Tinubu ya ajiye aikinsa 'na wucin gadi'
- Ba mu kaɗai ba ne za mu sayi man matatar Dangote - NNPCL