Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 07/03/2025
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 07/03/2025
Taƙaitattu
- Trump ya amince da samar da rumbun ajiyar kuɗaɗen kirifto na Amurka
- Majalisar wakilan Najeriya na son a ƙwace ikon yi wa jam'iyyu rajista daga wurin INEC
- Zelensky zai je Saudiyya don tattauna batun tsagaita wuta
- Tsohuwar ministar mata Uju Kennedy na amsa tambayoyi a hukumar EFCC
- Sudan ta shigar da UAE ƙara a Kotun Duniya ta ICJ
- Fatawar Sheikh Jabir Maihula kan abu biyar da ba su karya azumi
- Dalilai huɗu da suka sa Dangote ya rage farashin man fetur
- Ɓoyayyar taswirar da ka iya samar da zaman lafiya a Gabas ta Tsakiya
