Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar 27 ga watan Maris 2025
Taƙaitattu
- Shugaban Faransa na jagorantar taron shugabanni ƙasashen Turai kan tsaron Ukraine
- Masu iƙirarin jihadi sun hallaka sojojin Kamaru 12 a arewacin Najeriya
- An kama mataimakin shugaban Sudan ta Kudu
- Gwamnatin Najeriya ta ayyana Litinin da Talata ranakun hutun Sallah
- Abokan kasuwancin Amurka sun soki matakin Trump na sanya haraji kan shigo da motoci
- Ko haɗakar jam'iyyu na tasiri a siyasar Najeriya?
- Yadda Trump ya yi wa dokokin duniya hawan kawara da jefa shugabannin Turai cikin ruɗani
- 'Dalilanmu na sake inganta tsaron makarantu a Najeriya'