Me ya janyo rikici tsakanin Kwankwaso da ADC?

Bayanan bidiyo, Me ya janyo rikici tsakanin Kwankwaso da ADC?
Me ya janyo rikici tsakanin Kwankwaso da ADC?
An wallafa

Yayin da ake ta tattaunawa kan yiwuwar haɗakar manyan ƴan'adawa gabanin zaɓen 2027, rikici tsakanin Sanata Rabiu Musa Kwankwaso na NDC da kuma jam'iyyar ADC na ci gaba da aza ayar tambaya kan fatan haɗewar.

Mun yi bayani game da wannan lamari.