Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Ilhan Omar: Wace ce ƴar majalisar da ke takun-saƙa da Trump?
Ilhan Omar: Wace ce ƴar majalisar da ke takun-saƙa da Trump?
An wallafa
lhan Omar, ƴar majalisar Amurka musulma da ke caza wa Shugaba Trump kai inda har yake barazanar korar ta daga ƙasar.
Ko me ya haɗa su? Ga bayani a cikin wannan bidiyon.