Shin PSG ce ƙungiyar da ta fi kowa a duniyar ƙwallon ƙafa?

Shin PSG ce ƙungiyar da ta fi kowa a duniyar ƙwallon ƙafa?
An wallafa

Yayin da take shirin karawa da Barcelona a ranar Talata, ana ci gaba da muhawara game da ƙarfin ƙungiyar PSG idan aka haɗa ta da sauran ƙungiyoyin ƙwallon ƙafa.

Ko PSG ta fi ƙarfin kowa a yanzu?