Hotunan abubuwan da suka faru a Kannywood makon jiya

An wallafa

Mun kawo muku labaran abubuwan da suka faru a Kannywood da 'yan Kannywood a makon jiya.

Daga hagu zuwa dama; Horo Dan mama, Saddiq Sani Saqqid da Talle mai fata a wurin daukar shirin 'Sarkin Baraya' ranar Asabar
Bayanan hoto, Daga hagu zuwa dama; Horo Dan mama, Saddiq Sani Saqqid da Talle mai fata a wurin daukar shirin 'Sarkin Baraya' a makon jiya
Ladi Mohammed
Bayanan hoto, A makon ne Allah ya yi wa Ladi Mohammed, wacce aka fi sani Ladi mutu-ka-raba rasuwa
Jamila Nagudu (ta farko daga dama) da wasu takwarorinta taurari a wajen daukar fim 'Da Magana'
Bayanan hoto, Jamila Nagudu (ta farko daga dama) da wasu takwarorinta taurari a wajen daukar fim 'Da Magana' ...
...a gefe guda kuma Garzali Miko ne da wata tauraruwa, dukka a wurin daukar fim din 'Da Magana'
Bayanan hoto, ...a gefe guda kuma Garzali Miko ne da wata tauraruwa, dukka a wurin daukar fim din 'Da Magana'
Ali Nuhu
Bayanan hoto, Ranar Juma'a tauraro Ali Nuhu ya yi bikin zagayowar ranar haihuwarsa...
Zainab Abdoula
Bayanan hoto, ..ita ma Zainab Abdoulai ta yi murnar ranar zagayowar haihuwarta a wannan makon jiya
Aisha Tsamiya
Bayanan hoto, Aisha Aliyu, wato Aisha Tsamiya a hoton da ta wallafa a shafinta na Instagram ranar Lahadi