Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya

Wannan shafi ne da ke kawo muku abin da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.

Rahoto kai-tsaye

Usman Minjibir, Nabeela Mukhtar Uba, A'isha Babangida, Buhari Muhammad Fagge and Ahmad Tijjani Bawage

  1. Wane ne Abu Salim al-Barnawi, mai ɗaukar hoton ISWAP da sojojin Najeriya suka kashe?

  2. 'Matakai uku da muke bi don ceto ɗaliban da aka sace a Borno'

  3. Me ya sa wasu ƙasashen Afirka ke ƙin karɓar kuɗaɗen tallafin Trump?

  4. Me ake yi da kadarorin da ake ƙwacewa daga waɗanda ake zargi da sata a Najeriya?

  5. Da gaske gajimare ne ya faɗo a hanyar Abuja zuwa Kaduna?

  6. Ma'aikatun Najeriya 5 da suka fi yawan ma'aikatan bogi - ICPC

  7. Yadda cacar baki ta kaure tsakanin APC da Kwankwaso akan matsalar tsaro

  8. Yadda tsawa ta kashe yara 6 ƴan gida ɗaya a Adamawa

  9. Yadda ƴansanda suka tilasta wa shugaban yaƙi da rashawa na Najeriya bayar da cin hanci

  10. Sauye-sauye 6 da aka samu tun bayan zaɓen Tinubu a 2023

  11. Dalilan da suka sa Atiku Abubakar ya yi zargin yin cushe a kasafin 2026

  12. Yadda aka kashe ɗalibai a musayar wuta tsakanin sojoji da ISWAP a Borno

  13. Sana'o'i takwas da za a iya farawa da Naira 100,000

  14. Shin Kannywood na fina-finai game da matsalolin arewacin Najeriya?

  15. Da gaske ne burodi na ɗauke da guba?

  16. Abin da ya sa ake shakku kan INEC gabanin zaɓen 2027

  17. Kilogiram na zinare nawa aka hada Kofin Duniya da shi?

  18. Wasannin Hausawa na gargajiya da suka shuɗe da muhimmancinsu

  19. Yadda ƙudirin dokar haramta wa'azi da talla a motocin haya ke tayar da ƙura a Najeriya

  20. Hanyoyi 4 da mace za ta iya ɗaukar ciki waɗanda suka saɓa wa al'ada