Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Litinin 12/01/2026
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Litinin 12/01/2026
Taƙaitattu
- Latsa nan domin shiga zaurenmu na Whattsapp
- Binciken da ake yi wa Malami ba shi da alaƙa da siyasa - Shugaban EFCC
- Majalisar jihar Rivers ta zargi wasu da yunƙurin hana tsige Fubara
- Sojoji sun ceto fasinjojin da aka yi yunƙurin sacewa kan hanyarsu zuwa Kamaru
- Gas ɗin girki ya kashe amarya da ango a darensu na farko
- Hamas na shirin miƙa ikon Gaza ga kwamitin Falasɗinawa
- Iran na neman tattaunawa bayan barazanar ɗaukar matakin soji a ƙasar - Trump
- Jihohin Najeriya 5 da siyasarsu ke ɗaukar zafi gabanin zaɓen 2027