Mutanen da doka ta haramta wa zaɓe a Najeriya
Mutanen da doka ta haramta wa zaɓe a Najeriya
An wallafa
Yayin da Najeriya ke tunkarar babban zaɓe a shekarar 2027 da ke tafe, ƴan ƙasar da dama sun fara mayar da hankali kan wanda za su zaɓa.
To sai dai bisa dokokin ƙasar, akwai wasu jerin mutane da aka dokar ƙasar ta haramta wa zaɓen.
Kalli bidiyon nan domin ganin jerin mutanen.



