BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Najeriya na bincika mutum biyu da ake zargin sun kamu da Ebola
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Asabar 31/10/2026
Manyan abubuwa biyar da Cristiano Ronaldo ke buƙata kafin ya yi ritaya
Sai dai duk da wadannan nasarori, akwai wasu manyan abubuwa da lambobin yabop da suka kuɓuce masa.
Tsohon shugaban leƙen asirin Isra’ila ya bayyana dabarun da aka yi amfani da su a Iran
A safiyar ranar 13 ga watan Yuni, 2025, yayin da Isra'ila ta fara kai hare-hare kan Iran a yakin kwanaki 12, an fitar da wani bidiyo mai ɗauke da tambarin hukuma na Mossad, wanda ya nuna jami'an hukumar leƙen asirin suna shirin amfani da kayan aikin soji tare da tura su cikin ƙasar Iran.
Yadda ɗaga nauyi ke taimakawa jiki zama cikin ƙoshin lafiya yayin tsufa
Yayin da kuke ƙara sabawa da waɗannan atisaye, za ku iya ƙara tsawon lokacin da kuke yi domin samun ƙarin amfani.
Cikakkun sunayen ƴantakarar gwamna na 2027 da INEC ta fitar
Ƴan Najeriya na ci gaba da tsokaci kan sunayen ƴantakarar gwamna da hukumar zaɓen ƙasar INEc ta fitar domin fafatawa a zaɓen 2027.
Me ya rage wa Najeriya wajen kafa ƴansandan jihohi?
A wannan mako ne shugaban majalisar dattawan ƙasar, Sanata Godswill Akpabio ya ce majalisun dokokin jihohi 30 ne suka amince da ƙudirin.
Munanan haɗurran jiragen ƙasa 7 da suka fi girgiza duniya
Lokacin da ka hau jirgin ƙasa, abin da kake fata shi ne ka isa inda za ka cikin ƙoshin lafiya. Wataƙila ka jingina a kujerarka kana kallon kyawawan abubuwan da ke wucewa ta taga, ko kuma kana gudanar da harkokinka, ba tare da tunanin cewa tafiyar na iya rikidewa zuwa bala'i cikin daƙiƙu kaɗan ba.
Abubuwa biyar kan Sheikh Yahaya Masussuka
Mutuwar Sheikh Yahaya Masussuka bayan harin da aka kai masa a gaban gidansa ta sa ana cigaba da tattaunawa kan rayuwarsa, tare da tafka muhawara kan fahimtarsa ta Qur'ani zalla.
Limami a Iran ya nemi a sauya manufar nukiliyar ƙasar ta dace da buƙatar jama'a
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Juma'a 30/10/2026
Shiga manhajar BBC Hausa
Mahnajar BBC World News za ta ba ku damar samun labaran duniya da na cikin gida da ɗumi-ɗumi.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe 1 Nuwamba 2026, 05:29, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma 31 Oktoba 2026, 19:29, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi 31 Oktoba 2026, 06:30, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe 31 Oktoba 2026, 05:29, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
Me ya rage wa Carrick a Manchester United?
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran wasannin kai tsaye daga BBC Hausa daga 26 zuwa Asabar 31 ga Oktoban 2026.
Man United na harin Fermin Lopez, Arsenal na son Tresoldi
Manchester United na harin ɗan wasan Barcelona Fermin Lopez, yayin da Lisandro Martinez ke jan hankulan ƙungiyoyin da ke buga La Liga side, sai Arsenal da ke son ɗaukar ɗan wasan Club Brugge Nicolo Tresoldi, ƙarin wasu.
Chelsea na zawarcin Alexander-Arnold, Man United na harin Calvert-Lewin
Trent Alexander-Arnold na iya zama ɗan wasan da Chelsea za ta yi zawarci, Alex Scott na Bournemouth shi ma yana iya komawa Stamford Bridge, yayin da Manchester United ke duba yiwuwar ɗaukar dan wasan gaba na Leeds United, Dominic Calvert-Lewin.
Darajar Mbappe ta zube a China, bisa barkwanci kan shugaba Mao Zedong
Kylian Mbappe yana fuskantar koma baya a kasar Sin bayan kalamansa game da shugaba, Mao Zedong, lamarin da ya bi sahun katse huldar kasuwanci tsakaninsa da wasu kamfanonin kasar.
Sancho ya yi watsi da tayin Getafe, PSG na son tsawaita zaman Doue
Jadon Sancho ya ƙi amincewa da komawa gasar La Liga, Desire Doue yana tattaunawa da Paris St-Germain kan tsawaita kwantiraginsa, yayin da Everton ke duba yiwuwar ɗaukar Marcus Rashford.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Mourinho da rikici - shin ana yi wa kocin Real Madrid mummunar fahimta?
Jose Mourinho ya shafe kusan shekara goma yana kallon yadda ake yabon wasu kociyoyi a matsayin hazikai, amma shin nasarar da Real Madrid ta samu a gidan Barcelona ta nuna cewa ba a fahimci dabarunsa yadda ya kamata ba?
Me INEC ta ce kan mayar da sunayen Pantami da Gwarzo?
Har yanzu INEC dai INEC ba ta fitar da jerin sunayen ƴantarar da ta tantance ɗin ba, kuma ba ta tuntuɓi ƴantakarar ba, kamar yadda wasu daga cikinsu suka shaida wa BBC.
Yadda damfarar Crypto mafi girma a duniya za ta shafi kwastomi
Kamfanonin bincike guda biyu sun danganta lamarin da wani sashin kutse na Koriya ta Arewa mai suna TraderTraitor.
Ko ƴan hamayya za su iya kayar da Tinubu a 2027 ba tare da haɗaka ba?
A yayin da shirye-shiryen ƴanhamayyar Najeriya na dunƙulewa wuri ɗaya don tunkarar Tinubu a zaɓen 2027 ke fuskantar koma-baya, wasu ƴanƙasar sun fara tunanin ko ƴan adawar za su iya kai kunyarsu a zaɓen mai zuwa.
Qur'ani zalla: Asalinsu, aƙidarsu da tasirinsu a Najeriya
"Fitowar wannan sabon salo na Qur'ani zalla a Arewacin Najeriya na wakiltar wani muhimmin sauyi a tunanin addinin Musulunci, domin yana ƙalubalantar tsarin ilimin Musulunci da aka gina tun ƙarni da ƙarnuka."
Yadda ake koyawa dalibai amfani da makamai a Iran
Hotuna da rahotanni daga cikin makarantu a Iran sun nuna ana koyar da ɗalibai yadda ake amfani da makamai. Bugu da ƙari, an aika wa wasu ɗalibai buƙatar su samar da katunan shaida, yayin da aka ƙaddamar da sababbin shirye-shirye kamar "Matasan Mayaƙa" da "No+Maydaan", waɗanda suka haifar da tambayoyi game da ƙaruwar katsalandan ɗin hukumomin soji da na tsaro a cikin makarantu.
Tinubu ya tafi Saudiyya domin aikin Umara
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Alhamis 29/10/2026
Wace irin rayuwa ƴaƴan shugabannin Afirka ke yi?
Wasu daga cikin ƴaƴa mata na fitattun shugabannin Afirka da suka daɗe suna mulki sun taso ne cikin jin daɗi da walwala, kuma su ma sun zama shahararrun mutane masu tasiri a cikin al'umma.
Wane mataki INEC za ta ɗauka kan Pantami da Gwarzo?
Daga cikin fitattun sunayen da ake sa ran ganin makomarsu a yau ɗin har da ɗantakarar gwamnan PDP a jihar Gombe, Farfesa Ali Isa Pantami, da ɗantakarar gwamnan Kano na NDC Comdr. Aminu Abdussalam gwarzo.
Yankuna 4 da babu mai su a duniya
Wasu lokuta, manyan abubuwan da ke tasiri a rayuwarmu ta yau da kullum kan sa mu yi tunani a kan tambayoyin da wataƙila ba su da wani muhimmanci na gaggawa, amma suna da matuƙar jan hankali.
Wane ne kan gaba tsakanin Netanyahu da Eisenkot a zaɓen Isra'ila?
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Laraba 28/10/2026
Ko matakan Tinubu na rage raɗaɗi na da alaƙa da siyasa?
A daidai lokacin da mutanen Najeriya ke ƙara bayyana ra'ayoyinsu mabambanta kan yanayin tattalin arzikin ƙasar, shugaban ƙasar ya ɓullo da wasu hanyoyi da matakai da ya ce za su rage raɗaɗin da ƴan ƙasar ke ciki.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.



























































