Rudiger ya kara kwallo na hudu a ragar Roma, Roma 3-4 Real Madrid
Mene ne sirrin Real Madrid da gasar Champions League ne haka?!
Mintuna 15 da suka gabata ana cinta 3-1, amma yanzu sun samu kansu suna jagorantar wasa da cin 4-3 a dakikokin ƙarshe na lokacin wasa na yau da kullum.
Abin da ya ƙara muni ga magoya bayan Roma shi ne cewa tsohon ɗan wasansu, Antonio Rudiger, ne ya ci ƙwallon daga kusa da raga.