BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Babu wata barazana da za ta hana mu yin takara - Atiku
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Juma'a 06/11/2026
Wane ne matashin da zai jagoranci yaƙin neman zaɓen Obi da Kwankwaso?
Duk da cewa shekaru kaɗai ba su isa su tabbatar da nasara ba, masana na ganin ƙwarewa, nagartar tsari da ikon haɗa mutane su zaɓi jam'iyya ne manyan ayyukan darakta-janar na kamfen.
An yanke wa Paul Mackenzie hukuncin shekara 200 saboda kashe mutum 191
Babbar Kotun Mombasa ce ta yanke hukuncin a ranar Juma'a, matakin da ake kallon a matsayin wani muhimmin hukunci a shari'ar da ta shafi ɗaya daga cikin munanan misalan tsattsauran ra'ayin addini da aka taɓa gani a Kenya.
Zaɓi biyu da suka rage wa Atiku bayan soke takararsa
Matakin na zuwa ne a daidai lokacin da jam'iyyar ADC da ɗan takararta suke kaddamar da yaƙin neman zaɓe a jihar Sokoto.
Yadda Iran ta fara aikin sake gina cibiyoyin makamanta da aka lalata
Shaidar na tonon ƙasa da kuma sabbin gine-gine na bayyana a hotunan tauraron ɗan'dam da aka ɗauka a watan Nuwamba a sansanin soja na Garmdareh da ke Karaj kusa da babban birnin ƙasar, Tehran, da kuma sansanin Shahroud da ke arewacin ƙasar.
Waɗanne abubuwa ne a cikin ɗakin Ka'abah?
Duk da shahararta da kuma yadda miliyoyin mahajjata da masu Umara ke zagaye ta a kowace shekara, mutane ƙalilan ne suka samu alfarmar gane wa idanunsu abin da ke cikin wannan ɗaki mai tsarki.
Me sakamakon zaɓen Amurka ke nufi ga ƙasashen duniya?
Jam'iyyar Democrat ta karɓe ikon majalisar dokokin Amurka, inda za ta ci gaba da tafiyar da majalisar har zuwa ƙarshen wa'adin shugabancin Donald Trump. Sakamakon zaɓen tsakiyar wa'adin ya kawo babban sauyi a fagen siyasar Amurka. BBC ta yi bayani kan abin da sakamakon zaɓen ke nufi ga sauran ƙasashen duniya, tun daga yaƙe-yaƙen Ukraine da na Gabas ta Tsakiya zuwa dangantakar kasuwanci tsakanin Amurka da China.
Su wane ne za su ci gajiyar tallafin N50,000 na gwamnatin Najeriya?
Ministan harkokin jin ƙai Bernard Doro ya bayyana cewa masu amfana ba sa buƙatar neman shiga shirin, biyan wani kuɗi, ko yin rajista ta hannun wasu wakilai domin samun damar cin gajiyar shirin.
Za mu fara yakin neman zabe gadan-gadan - Nafi'u
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Alhamis 05/11/2026
Shiga manhajar BBC Hausa
Mahnajar BBC World News za ta ba ku damar samun labaran duniya da na cikin gida da ɗumi-ɗumi.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe 7 Nuwamba 2026, 05:29, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Ra’ayi Riga 6 Nuwamba 2026, 19:29, Tsawon lokaci 1,00,00
Shiri ne a duk ranar Juma'a da ke baiwa masu sauraro damar bayyana ra'ayoyinsu.
Saurari, Shirin Rana 6 Nuwamba 2026, 13:59, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi 6 Nuwamba 2026, 06:30, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
KAI TSAYE , Kocin Portugal ya ce bai san Ronaldo ya sanar da yin ritaya ba
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran wasannin kai tsaye daga BBC Hausa daga 2 zuwa 8 ga watan Nuwambar 2026
Tarihi 8 da Cristiano Ronaldo ya kafa a Portugal
Ronaldo mai shekara 41 a duniya ya sanar da yin ritaya daga buga wa ƙasarsa wasa, wadda ya bugawa ƙwallo 234, tare da cin ƙwallo 146.
United na neman tsohon kocin Faransa Arsenal na zawarcin Tavernier
Manchester United ta tuntuɓi Didier Deschamps, yayin da Michael Carrick ke ci gaba da samun goyon baya a Old Trafford; Arsenal kuma na nuna sha'awar ɗaukar ɗan wasan gaba na Club Brugge, Nicolo Tresoldi.
Ronaldo ya yi ritaya daga buga wa Portugal wasa
Ronaldo mai shekara 41 a duniya ya ci wa ƙasarsa ƙwallo 146 kuma ya buga wa ƙasar wasa sau 234 - tun bayan fara buga wa ƙasar wasa a shekarar 2003.
Ƴan ƙwallo 6 da suka mutu bayan faɗuwa a filin wasa
Kifo cha hivi karibuni cha mshambuliaji wa Tenerife, Jesus de Miguel, kimeibua tena kumbukumbu za matukio mengine ya kusikitisha yaliyowahi kutokea katika viwanja vya soka duniani.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Lokutan da Shugaba Tinubu ya nemi rancen ƙasashen waje
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya aike da buƙata a hukumance zuwa Majalisar dokoki domin neman amincewa ya karɓo rance daga ƙasashen waje da ya kai dala biliyan 7.7, kwatankwacin naira triliyan 10.79 don taimakawa wajen cike giɓin kasafin kuɗin 2026 na naira triliyan 31.4.
Matasa 'yan Afirka da suka lashe zaɓen Amurka
A lokacin yaƙin neman zaɓensa, El-Sayed ya yi amfani da kafafen sada zumunta sosai wajen isa ga masu zaɓe, musamman matasa. A bidiyoyinsa da yake wallafawa a dandalin TikTok, ana ganinsa yana magana kai tsaye da matasan Gen Z, inda yake amfani da barkwanci da matasan ke so, har ma da sanya mundayen abota a hannunsa.
Su wane ne jagororin yaƙin neman zaɓen Tinubu, Atiku da Obi?
Yayin da aka kaɗa gangamin siyasa a Najeriya gabanin babban zaɓen Najeriya na 2027, jam'iyyun siyasa daban-daban sun duƙufa wajen samun goyon bayan jama'a.
Tarihi huɗu da aka kafa a zaɓen tsakiyar wa'adin Amurka
Jam'iyyar Republican ta Shugaba Trump ta gamu da babban koma baya inda ta sha gagarumin kaye a zaɓukan tsakiyar wa'adi a ƙasar ta Amurka. Kafin wannan zaɓen dai jam'iyyar Republican ce ke da rinjaye a duka majalisun biyu. Kumi tuni masu nazarin siyasar ƙasar suka yi hasashen Demokrats za ta ƙwace iko da majalisar wakilai, amma ba a yi zaton za ta ƙwace iko a majalisar dattawa ba.
Kotu ta soke takarar Atiku Abubakar na jam'iyyar ADC
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta rushe shugabancin ADC tsagin Sanata David Mark.
Abu huɗu da za a iya binciken Trump a kai bayan rasa rinjaye a Majalisa
Ƴan jam'iyyar Democrat na da ƙudurin ganin sun binciki wasu daga cikin jami'an gwamnatin Trump har ma da shi kansa.
Wane ne Abdul El-Sayed Musulmi na farko da ya zama sanata a Amurka?
El-Sayed, wanda likita ne wanda bai taa rike mukamin siyasa ba na a tsakiyar wani yakin neman zabe wanda ya haifar da rarrabuwar kawuna saboda bambancin launin fata.
Yaƙin Iran ne dalilin mummunar asara da muka yi a zaɓen rabin wa'adi - Trump
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Laraba 4 ga watan Nuwamba, 2026.
Lalurar da ke hana mutum barcin sama da awa huɗu a rana
Wasu na buƙatar sa'o'i bakwai zuwa tara na barci, amma duk da haka akwai wasu mutane da suke kasancewa cikin ƙoshin lafiya ko da ba sa samun isasshen barci.
Abubuwa 6 da za su iya haramta maka yin zaɓe a Najeriya
Yayin da babban zaɓen Najeriya na 2027 ke ƙara karatowa, masu kaɗa kuri'a na ta ribibi wajen ganin sun karɓi katunan zaɓensu domin samun damar zaɓar ɗan takarar da suke so.
Fitattun ƴan Najeriya da suka taɓa shiga ɗakin Ka'aba
Baya ga Tinubu, waɗanne mashahuran ƴan Najeriya ne suka samu damar shiga ɗakin na Ka'aba?
Wani sabon makami mai linzami na Rasha da zai iya zama barazana
Makamin linzamin ɗan ƙarami ne kuma mai yiwuwa ba shi da tsada sosai, amma yana da ƙarfin aiki wanda, bisa ga ƙayyadaddun bayanansa da aka sanar, suka sa ya zama makami mai matuƙar hatsari.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.



























































