BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Ƴan Najeriya 5 da suka samu kujeru a majalisar dokokin Amurka
Sakamakon zaɓen ya nuna cewa jam'iyyar Democrat ta samu kujeru fiye da jam'iyyar Republican, wadda Shugaba Donald Trump yake wakilta. A yayin zaɓen, an samu wasu abubuwa da ba a yi tsammani ba, ciki har da nasarar 'yan Najeriya da sauran Baƙaƙen fata da suka samu kujeru a majalisun dokokin Amurka.
Liverpool na zawarcin Verbruggen, Bayern Munich na harin Ngumoha
Liverpool na zawrcin mai tsaron ragar Brighton Bart Verbruggen, sai Bayern Munich da ke tattaunawa da ɗan wasan Liverpool Rio Ngumoha camp yayin da ƙungiyoyin da ke nuga gasar Firimiya ke bibiyar ɗan wasan Tottenham Conor Gallagher.
Hanyoyi biyar da za a gane yara sun fara mu'amala da masu tsattsauran ra'ayi
A cewarsa, idan matashi yana ganin yana da makoma, yana samun kulawa daga iyaye kuma yana da abin yi mai amfani, zai fi wuya ya faɗa tarkon masu tsauraran ra'ayi.
Yadda za ku yi amfani da wayarku wajen neman rancen kuɗi daga Gwamnatin Najeriya
Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da wani shiri da zai bai wa 'yan Najeriya damar tara kuɗi domin sayen muhimman kayayyaki kamar abinci da biyan wutar lantarki da sauran ƙananan buƙatu ta hanyar wayoyinsu.
Amurka ta sa ladan dala miliyan 20 ga wanda ya ba da bayanan nukiliyar Iran
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Asabar 7 ga watan Nuwamban 2026.
Tafki mai mayar da dabbobi duwatsu
Yanayin tafkin Natron ya samo asali ne sakamakon wasu sinadarai da suke gangarowa cikinsa daga wani dutse mai aman wuta da ke kusa da tafkin.
Me ya sa wasu ke ganin fatalwa?
Tun daga tsoffin tatsuniyoyin al'ummar Mesofotamiya da ke ba da labarin fatalwowi da ke buƙatar kulawa daga danginsu da suka rage a raye, har zuwa littafin Charles Dickens mai suna A Christmas Carol, ɗan'adam yana da dogon tarihi na bayar da labaran fatalwowi.
Me ya sa ake kai wa tarukan jam’iyyun hamayya hari a Najeriya?
Gabanin zaɓen Najeriya na 2027, ana samun yanayi na rashin tabbas inda ake kai wa jam'iyyun adawa hari a lokacin yaƙin neman zaɓe.
Musulmai 9 da suka lashe zaɓen rabin wa'adi a Amurka
Sakamakon zaɓen ya haɗa da zaɓen Sanata Musulmi na farko a tarihin Amurka, wani likitan tiyata Ba'amurke mai asalin Masar wanda ya kula da Falasɗinawa da suka jikkata a Gaza, da kuma 'yan takara da dama masu asalin Falasɗinu.
Shiga manhajar BBC Hausa
Mahnajar BBC World News za ta ba ku damar samun labaran duniya da na cikin gida da ɗumi-ɗumi.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Yamma 8 Nuwamba 2026, 19:29, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi 8 Nuwamba 2026, 06:30, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe 8 Nuwamba 2026, 05:29, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma 7 Nuwamba 2026, 19:29, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Wasanni
Najeriya ta lashe kofin duniya na mata
Najeriya wadda ta kafa tarihin zama kasar Afirka ta farko da ta kai wasan karshe a gasar, yanzu ta sake kafa tarihin zama ta farko daga Afirka da suka lashe ta.
Real Madrid da PSG na hamayya kan Suzuki, Bayern na son tsawaita zaman Olise
PSG da Real Madrid na nuna sha'awar ɗaukar golan Aston Villa, Zion Suzuki, yayin da Bayern Munich ke shirin tsawaita kwangilar ɗan wasan gefe na Faransa, Michael Olise.
KAI TSAYE , Kocin Portugal ya ce bai san Ronaldo ya sanar da yin ritaya ba
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran wasannin kai tsaye daga BBC Hausa daga 2 zuwa 8 ga watan Nuwambar 2026
Tarihi 8 da Cristiano Ronaldo ya kafa a Portugal
Ronaldo mai shekara 41 a duniya ya sanar da yin ritaya daga buga wa ƙasarsa wasa, wadda ya bugawa ƙwallo 234, tare da cin ƙwallo 146.
Ronaldo ya yi ritaya daga buga wa Portugal wasa
Ronaldo mai shekara 41 a duniya ya ci wa ƙasarsa ƙwallo 146 kuma ya buga wa ƙasar wasa sau 234 - tun bayan fara buga wa ƙasar wasa a shekarar 2003.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Fa'az: Sabon makami mai linzami na zamani da Pakistan ta ƙera
A baya-bayan nan, Pakistan ta yi nasarar gwajin wani makamin linzami mai suna Fa'az, wanda sojojin ƙasar suka bayyana a matsayin na farko irinsa da aka ƙera a cikin gida.
Babu wata barazana da za ta hana mu yin takara - Atiku
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Juma'a 06/11/2026
Wane ne matashin da zai jagoranci yaƙin neman zaɓen Obi da Kwankwaso?
Duk da cewa shekaru kaɗai ba su isa su tabbatar da nasara ba, masana na ganin ƙwarewa, nagartar tsari da ikon haɗa mutane su zaɓi jam'iyya ne manyan ayyukan darakta-janar na kamfen.
An yanke wa Paul Mackenzie hukuncin shekara 200 saboda kashe mutum 191
Babbar Kotun Mombasa ce ta yanke hukuncin a ranar Juma'a, matakin da ake kallon a matsayin wani muhimmin hukunci a shari'ar da ta shafi ɗaya daga cikin munanan misalan tsattsauran ra'ayin addini da aka taɓa gani a Kenya.
Yadda Iran ta fara aikin sake gina cibiyoyin makamanta da aka lalata
Shaidar na tonon ƙasa da kuma sabbin gine-gine na bayyana a hotunan tauraron ɗan'dam da aka ɗauka a watan Nuwamba a sansanin soja na Garmdareh da ke Karaj kusa da babban birnin ƙasar, Tehran, da kuma sansanin Shahroud da ke arewacin ƙasar.
Waɗanne abubuwa ne a cikin ɗakin Ka'abah?
Duk da shahararta da kuma yadda miliyoyin mahajjata da masu Umara ke zagaye ta a kowace shekara, mutane ƙalilan ne suka samu alfarmar gane wa idanunsu abin da ke cikin wannan ɗaki mai tsarki.
Zaɓi biyu da suka rage wa Atiku bayan soke takararsa
Matakin na zuwa ne a daidai lokacin da jam'iyyar ADC da ɗan takararta suke kaddamar da yaƙin neman zaɓe a jihar Sokoto.
Za mu fara yakin neman zabe gadan-gadan - Nafi'u
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Alhamis 05/11/2026
Su wane ne za su ci gajiyar tallafin N50,000 na gwamnatin Najeriya?
Ministan harkokin jin ƙai Bernard Doro ya bayyana cewa masu amfana ba sa buƙatar neman shiga shirin, biyan wani kuɗi, ko yin rajista ta hannun wasu wakilai domin samun damar cin gajiyar shirin.
Me sakamakon zaɓen Amurka ke nufi ga ƙasashen duniya?
Jam'iyyar Democrat ta karɓe ikon majalisar dokokin Amurka, inda za ta ci gaba da tafiyar da majalisar har zuwa ƙarshen wa'adin shugabancin Donald Trump. Sakamakon zaɓen tsakiyar wa'adin ya kawo babban sauyi a fagen siyasar Amurka. BBC ta yi bayani kan abin da sakamakon zaɓen ke nufi ga sauran ƙasashen duniya, tun daga yaƙe-yaƙen Ukraine da na Gabas ta Tsakiya zuwa dangantakar kasuwanci tsakanin Amurka da China.
Lokutan da Shugaba Tinubu ya nemi rancen ƙasashen waje
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya aike da buƙata a hukumance zuwa Majalisar dokoki domin neman amincewa ya karɓo rance daga ƙasashen waje da ya kai dala biliyan 7.7, kwatankwacin naira triliyan 10.79 don taimakawa wajen cike giɓin kasafin kuɗin 2026 na naira triliyan 31.4.
Matasa 'yan Afirka da suka lashe zaɓen Amurka
A lokacin yaƙin neman zaɓensa, El-Sayed ya yi amfani da kafafen sada zumunta sosai wajen isa ga masu zaɓe, musamman matasa. A bidiyoyinsa da yake wallafawa a dandalin TikTok, ana ganinsa yana magana kai tsaye da matasan Gen Z, inda yake amfani da barkwanci da matasan ke so, har ma da sanya mundayen abota a hannunsa.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.



























































